Alherin Ubangijina
Abun mamaki ne
Yesu ya bada jininsa
Fansan yan’adam
Tun ranarda na tuba fa
Alherinsa nanan
Alherinsa zaibi dani
Dukan rayuwata
Chorus:
Everywhere that I go
Everything that I do
Alherinsa nanan
Everywhere that I go
Everything that I do
Alherinsa nanan
I will not be afraid
I will not be ashamed
Alherinsa nanan
I will not walk alone
I will never walk alone
Alherinsa nanan
Ye e ye
I ye
Verse II
Alherin Ubangijina
Abun mamaki ne
Yesu ya bada jininsa
Fansan yan’adam
Tun ranarda na karbe shi
Alherinsa nanan
Alherinsa na tare dani, dukan rayuwata
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa nanan
Everywhere that I go
Everything that I do
Alherinsa nanan
I will not walk alone
I will never walk alone
Alherinsa nanan
I will not be afraid
I will never be ashamed
Alherinsa nanan
Bridge
Ubangiji makiyayi nane
Bazai rabu dani ba
Ubangiji makiyayi nane
Bazai taba yasheni ba
Bazai taba yasheni ba
Ye I ye
I ye
Chorus:
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa nanan
Everywhere that I go
Everything that I do
Alherinsa nanan
I will not walk alone, I will never walk alone
Alherinsa nanan
I will not be afraid, I will never be ashamed
Alherinsa nanan
Alherin Yesu Chisti
Kaunar Allah uba
Zumuntan Ruhu-maisarki
The grace of God is my advantage
Alherinsa nanan
The hand of Elshaddai is my help
He will not forsake me, no
Alherinsa nanan
0 comments:
Post a Comment
Your comments